Ta gudu ta bar jaririnta a layin ganin likita
Wata mace da ta je asibiti dauke da jariri don ganin likita ta gudu ta bar jaririn a hannun wata mata a ranar Litinin din da ta gabata a Kano.