Ta kashe kanta saboda mijinta bai je dauko ta daga wurin neman magani ba
A ranar Talatar makon jiya ce wata matar aure mai kimanin shekara 25 mai suna Fatimah ta shanye robar fiya-fiya, bayan da suka samu sabani da mijinta