Ta maka kishiyarta a kotu kan jifarta da karuwanci

A ranar Alhamis din makon jiya ne wata mata ta kai kishiyarta kara a gaban Kotun Shari’a ta daya da ke kofar Fadar Mai martaba Sarkin Jama’a a garin Kafanchan Jihar Kaduna, bisa zarginta da kiranta da karuwa da kishiyar da ba su zaune a gida daya ta yi.