Ta yi garkuwa da ’ya’yanta don neman fansa daga mijinta

Rundunar ’Yan sandan Jihar Ribas ta kama wata mace mai suna Misis Abigail Brown bisa zarginta da sace ’ya’yanta biyu tare da yin garkuwa da su domin karbar kudin fansa daga mijinta.