Ta’aziyar Barmani Choge mai wakar Amada

A ranar Lahadi da misalin karfe 3:30 na dare Allah Ya yi wa shahararriyan mawakiyar nan Hajiya Sa’adatu Amadu, wadda aka fi sani da  Barmani Choge mai amada, rasuwa.