Tafsirin Ramadan: Jama’atu ta nemi malamai su yi wa Buhari addu’a

Kungiyar Jama’atu Nasril Islam ta kasa (JNI) ta bukaci malamai da al’ummar Musulmi su yi amfani da watan Ramadan wajen yi wa Shugaban kasa Muhammadu Buhari addu’ar samun nasara da kuma sauki kan ciwon kunne da yake fama da shi.

Zazzaɓin Lassa ya kashe mutum 214 a Najeriya — NCDC

An kama masu garkuwa da mutane a Borno 

Rikicin ya kunno kai a Hukumar Alhazan Jihar Delta

Sojoji sun ceto mutane 5 da ISWAP ta sace a Harin Ngoshe