Takaddama kan kirkiro ’yan sandan jihohi tana kara bunkasa
Takaddama game da batun kirkiro da ‘yan sandan jihohi a kasar nan sai kara kamari take yi inda ake ta kara samun masu goyon yunkurin da kuma masu sukarsa.