Takaddamar Majalisa da Fadar Shugaban Kasa: Mark ya gana da Buhari
Tsohon Shugaban Majalisar Dattawa Sanata Dabid Mark ya ziyarci Shugaban kasa Muhammadu Buhari a ranar Litinin da ta gabata, ziyarar ta Sanata Mark ta zo a daidai lokacin da Shugaba Buhari ya gana da wadansu tsofaffin shugabannin Majalisar Dokoki ta kasa a ofishinsa da ke Fadar Shugaban kasa a ranar.