Takarar Gwamnan Sakkwato: Babu sunan Tambuwal
Hukumar zaben Najeriya reshen jihar Sokoto ta ce babu sunan gwamnan jihar Aminu Waziri Tambuwal a jerin sunayen wadanda suka cancanci tsayawa a zaben 2019. A jerin sunayen na nuna jam’iyyar PDP mai adawa, ta mika sunan Alhaji Mannir Dan Iya ne a matsayin dan takararta na mukamin gwamnan. Dan Iya, shi ne kwamishinan kananan […]
Hukumar zaben Najeriya reshen jihar Sokoto ta ce babu sunan gwamnan jihar Aminu Waziri Tambuwal a jerin sunayen wadanda suka cancanci tsayawa a zaben 2019.
A jerin sunayen na nuna jam’iyyar PDP mai adawa, ta mika sunan Alhaji Mannir Dan Iya ne a matsayin dan takararta na mukamin gwamnan.
Dan Iya, shi ne kwamishinan kananan hukumomin jihar mai barin gado.