‘Talauci na hana ’ya’ya mata zuwa makaranta a Najeriya’
Wata Darakta a Ma’aikatar Ilimi ta Jihar Bauchi, Hajiya Talatu Ahmed ta bayyana damuwa kan yadda har yanzu ake ci gaba da samu ’ya’ya mata da ba su shiga makaranta sakamakon yadda talauci ya yi tsamari a tsakanin al’umma.