Talauci ne babban kalubalen tattalin arzikin Najeriya – Buhari
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya ce, Gwamnatin tarayya ta damu matuka don sake farfado tattalin arzikin mafi yawan ‘yan Najeriya. Shugaban ya bayyana cewa, talauci na daya daga cikin babban kalubalen da tattalin arzikin kasar ke fuskanta. Buhari ya bukaci ‘yan Najeriya da su inganta harkokin iliminsu don dakile matsalar talaucin da kasar ke fuskanta. […]
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya ce, Gwamnatin tarayya ta damu matuka don sake farfado tattalin arzikin mafi yawan ‘yan Najeriya.
Shugaban ya bayyana cewa, talauci na daya daga cikin babban kalubalen da tattalin arzikin kasar ke fuskanta.
Buhari ya bukaci ‘yan Najeriya da su inganta harkokin iliminsu don dakile matsalar talaucin da kasar ke fuskanta.