Tarayyar Turai ta ware Naira biliyan 20 don gyara halin ’yan Boko Haram da aka kama

Tarayyar Turai ta fadi a ranar Litinin da ta gabata a Abuja cewa ta ware Yuro miliyan 67 (kimanin Naira biliyan 20) don tsugunarwa da gyaran halin ’ya’yan kungiyar Boko Haram da aka kama.