Tarihin karin kudin mai daga 1967 zuwa yau

Ga takaitaccen tarihin karin kudin man fetur daga zamanin mulkin Janar  Yakubu Gowon (1967-1975) zuwa yanzu.                     •   Janar  Yakubu Gowon – Daga 6k zuwa 8.45kobo•  Janar Murtala – Daga 8.45k zuwa 9k•   Janar Obasanjo – Daga 9k zuwa 15.3k•   Shehu Shagari – Daga 15.3k zuwa […]

Tarihin karin kudin mai daga 1967 zuwa yau
Tarihin karin kudin mai daga 1967 zuwa yau

Ga takaitaccen tarihin karin kudin man fetur daga zamanin mulkin Janar  Yakubu Gowon (1967-1975) zuwa yanzu.

g Cunkoson ababen hawa a gidan man NNPC da ke Abuja shekaranjiya Laraba

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

•   Janar  Yakubu Gowon – Daga 6k zuwa 8.45kobo
•  Janar Murtala – Daga 8.45k zuwa 9k
•   Janar Obasanjo – Daga 9k zuwa 15.3k
•   Shehu Shagari – Daga 15.3k zuwa 20k
•   Janar Buhari – Daga 20k zuwa 20k (Bai kara kudi ba)
•   Janar Babangida – Daga 20k zuwa 39.5k
•   Babangida – Daga 39.5k zuwa 42k
•   Babangida – Daga 42k zuwa 60k (Ga motocin da ba na haya ba)
•   Babangida – Daga 60k zuwa 70k
•   Cif Shonekan – Daga 70k zuwa Naira 5
•   Janar Abacha – Daga N5 zuwa N3.25k (Ya rage farashi)
•   Abacha – Daga N3.25k zuwa N15
•   Abacha – Daga N15 zuwa N11 (ya rage farashi)
•   Abdulsalam Abubakar – Daga N11 zuwa N25
•   Abubakar – Daga N25 zuwa N20 (Ya rage farashi)
•   Cif Obasanjo – Daga N20 zuwa N30
•   Obasanjo – Daga N30 zuwa N22 (Ya rage farahi)
•   Obasanjo – Daga N22 zuwa N26
•   Obasanjo – Daga  N26 zuwa N42
•   Obasanjo – Daga N42 zuwa N50
•   Obasanjo – Daga N50 zuwa N65
•   Obasanjo – Daga N65 zuwa N75
•   Umaru Yar’Adua – Daga N75 zuwa N65 (Ya rage farashi)
•   Goodkuck Jonathan – Daga N65 zuwa N141
•   Jonathan – Daga N141 zuwa N97 (Bayan zangazanga)
•   Jonathan – Daga N97 zuwa N87 (ya rage farashi)
•    Buhari – Daga N87 zuwa N85 ko N86.50k (ya rage farashi)
•    Buhari- Daga N85 ko N86.50k zuwa N145