Tarihin Malam Aminu Kano

Malam Aminu Kano shahararren ɗan siyasa ne da ya jagoranci gwagwarmayar neman ƴancin talakan Arewacin Najeriya tun daga zamanin mulkin mallaka har zuwa Jamhuriya ta Biyu. Ko da yake bai kafa gwamnati a Jamhuriya ta Farko ba, ya ci nasarar koyawa talaka ‘na ƙi’. A zamanin mulkin soja ya riƙe muƙamin minista inda ya ci […]

Tarihin Malam Aminu Kano

Malam Aminu Kano shahararren ɗan siyasa ne da ya jagoranci gwagwarmayar neman ƴancin talakan Arewacin Najeriya tun daga zamanin mulkin mallaka har zuwa Jamhuriya ta Biyu.

Ko da yake bai kafa gwamnati a Jamhuriya ta Farko ba, ya ci nasarar koyawa talaka ‘na ƙi’.

A zamanin mulkin soja ya riƙe muƙamin minista inda ya ci gaba da wayar da kan al’ummar Arewa. Sai dai siyasa ta suɓuce masa a Jamhuriya ta Biyu, bayan da gwamnonin da suka yi nasara a ƙarƙashin inuwar jam’iyyarsa suka yi masa tawaye.

Masu garkuwa da mutane na neman N10m kan manoma 6 a Taraba

Hotunan Gobarar Kasuwar Laranto da ke Jos

Kasuwar Laranto da ke Jos ta yi gobara

Ɗan shekara 60 ya rasu bayan faɗawa a rijiya a Kano