Tarihin Rimayen Zariya
Zariya tana da wasu rimaye masu tarihi a cikin ganuwar birnin. Idan aka ce Zariya, ana nufin dukkan garin ciki da waje da abin da ya shafi Sabon Gari, da Samaru da Basawa da Wusasa da Tudun Wada, duk da gefen wadannan wurare duk Zariya ake cewa. To, amma ainihin cikin garin Zariya, shi ne […]
Zariya tana da wasu rimaye masu tarihi a cikin ganuwar birnin. Idan aka ce Zariya, ana nufin dukkan garin ciki da waje da abin da ya shafi Sabon Gari, da Samaru da Basawa da Wusasa da Tudun Wada, duk da gefen wadannan wurare duk Zariya ake cewa. To, amma ainihin cikin garin Zariya, shi ne inda ganuwar Zariya ta zagaye garin, shi ne Turawa suke kira “ZARIA CITY.” Wato Birnin Zariya inda kofofin birnin takwas suke hade da ita, wato Kofar Bai, Kofar Doka, Kofar Kibo, Kofar Jatau, Kofar Kuyambana, Kofar Gayan, Kofar Kona da Kofar Galadima.
A cikin garin Zariya akwai wasu rimaye guda shida wadanda ake yi musu lakabi da irin abin da ke tare da su ko ta sanadin sunan mutum ko dabba ko kuma dalilin wani abu da ke faruwa a wurin. Wadannn rimaye su ne, Rimin Tsiwa da Rimin Kwakwa da Rimin Doko da Rimin Kambari da Rimin Danza da Rimin Bindiga.
Ku nemi Jaridar AMINIYA don samun cikakken rahoton.