Taron Tattalin Arziki ya yi kyau amma akwai gyara – Maizabura

Wani fitacen xan siyasa da ke Maiduguri Alhaji Umar Muhammad Maizabura ya ce taron tattalin arziki da aka gudanar kwanakin baya a Abuja abu ne mai kyau amma akwai gyara a ciki.