Taron Zuba Jari na Katsina zai magance dogaro da man fetur – Masari
Gwamnan Jihar Katsina Alhaji Aminu Bello Masari ya ce burin Taron Tattalin Arziki da Zuba Jari da Jihar za ta gudanar a watan gobe shi ne ya samar da wasu kafafe da jihar za ta dogara da su wajen ririta albarkatun da suke jibge a jihar maimakon dogaro da kason man fetur daga asusun tarayya.