Tashar Afirca Tb za ta rika shirye-shirye da Hausa ba dare ba rana – Sheikh Sulaiman

A ranar 1 ga watan Janairun bana ne aka bude sabuwar tashar talabijin ta tauraron dan Adam ta farko mai suna Africa Tb a kasar Sudan da za ta rika gabatar da shirye-shiryenta da harshen Hausa.