Tattalin arzikin qasashen kudu da Sahara zai ragu – IMF
Ana hasashen tattalin arzikin yankin Kudu da Hamadar Saharar Afirka zai ragu da kashi uku cikin 100 daga kashi 3.4 a bara, sakamakon faduwar da farashin man fetur ke ci gaba da yi.