Tattaunawar gyaran kundin tsarin mulki: Kada ya zama kamar sakamakon zabe a kasar nan
A ranar Asabar din makon da ya gabata, `yan majalisar wakilan kasar nan 360, suka gudanar da muhawar jin ra`ayoyin jama`a a kan gyaran kundin tsarin mulkin kasar nan na shekarar 1999 a dukkan mazabunsu,