Taurarin Zamani: A.A Zico
Amma Zico ya ce ba ya fatan Ubangiji Ya dauki ransa yana harkar waka, sakamakon wasu abubuwa da ke tafiya ba daidai ba a Kannywood.
![Taurarin Zamani: A.A Zico Taurarin Zamani: A.A Zico](https://aminiya.ng/wp-content/uploads/2024/01/IMG_20240131_203255.jpg)
Anas Abdulsalam wanda aka fi sani da A.A Zico, mawaki ne da ya fice a tsakanin tsaransa.
Amma Zico ya ce ba ya fatan Ubangiji Ya dauki ransa yana harkar waka, sakamakon wasu abubuwa da ke tafiya ba daidai ba a Kannywood.
Mawakin ya ce yana so ya koma ga Mahallacinsa cikin salama.