Taurarin Zamani: Abubakar Isah Dandago (Al-Yamalash)
Al-Yamalash shi ne ya kirkiri kalmar ‘an nana wa Onana’.
Al-Yamalash fitaccen mai sharhin wasan kwallon kafa, shi ne mutumin da ya fito da kalmar ‘an nana wa Onana’.
Wannan hirar, Al-Yamalash, wanda dan jarida ne, ya yi warwara kan sharhin kwallon kafa da ma kalubalen da yake fuskanta a harkar