Taurarin Zamani: Ali Dawayya

Yadda shiga harkar fim ta jefa jarumin a gidan yari da kuma kalubalen da ’yarsa ta fuskanta kan fitowarsa a matsayin dan daba a fim

Taurarin Zamani: Ali Dawayya

A wannan makon shirin Taurarin Zamani ya tattauna da Ali Dawayya, jarumi kuma furodusa da ya jima ana damawa da shi a Kannywood.

A tattaunawarmu da shi, ya bayyana yadda fim din Hausa ya yi sanadiyar zamansa a gidan yari.

Ali Dawayya ya kuma bayyana yadda fitowar sa a matsayin dan daba a cikin fim ya taba zame wa ’yarsa abun bakin ciki.

Venezuela na ci gaba da samun tallafi bayan mummunar girgizar ƙasa

PRP ta yi fatali da shirin kafa ’yan sandan jihohi

Sojoji sun ceto mutum uku da aka yi garkuwa a Zamfara

An umarci bankuna su rufe asusun masu alaƙa da ta’addanci