Taurarin Zamani: Dabo Daprof

Ya bayyana cewar nan da shekara 100 Kannywood ba za ta ci gaba ba, idan ba a mayar da hankali kan wasu kurakurai da ake tafkawa yayin daukar fim ba.

Taurarin Zamani: Dabo Daprof

Umar Ayuba Isah wanda aka fi sani da ‘Dabo Daprof’ mawakin Hip-hop ne, jarumi kuma malamin makaranta da yake jan zarensa a masana’antar waka ta gambara.

Mawakin a cikin shirin TAURARIN ZAMANI, ya bayyana cewar nan da shekara 100 Kannywood ba za ta ci gaba ba, idan ba a mayar da hankali kan wasu kurakurai da ake tafkawa yayin daukar fim ba.

Sannan ya ce rashin hadin kai a tsakanin mawakan hip-hop na Hausa ’yan uwansa ne ya hana su ci gaba kamar takwarorinsu masu wakar nanaye.

 

Yadda dagacinmu ya sassara ni da adda — Maraya

Bidiyoyin da suka ɗauki hankalin ’yan Najeriya a 2024

An kama mutum 859 da ceto 46 da aka yi garkuwa da su a Filato – ’Yan sanda

Sojoji sun kashe shahararren ɗan bindiga a Zamfara