Taurarin Zamani: Hafsat Muhammad (Ta Baba)

Shirin Taurarin Zamani ya tattauna da jarumar kan wasu batutuwa da suka shafi Kannywood.

Taurarin Zamani: Hafsat Muhammad (Ta Baba)

Matashiyar wadda ta fito a fina-finai da dama na masana’antar Kannywood, ta bayyana wa Aminiya yadda ta yi da-na-sanin shiga harkar fim sakamakon bakar wahala da ta taba sha.

Kazalika, ta fadi abubuwan da ke haifar da gaba da kuma hassada a tsakanin jarumai maza da mata a masana’antar.

 

 

Osimhen ya maka ɗan jarida a kotu

Abba ya karrama fitattun Kanawa 35

Asibitin Malam Aminu Kano ya hana motoci masu baƙin gilas shiga harabarsa

Mahaifin ma’aikacin Aminiya ya rasu