Taurarin Zamani: Lawan S. Tahir

Jarumin Kannywood, Lawan S. Tahir, ya ce kara zube masana’antar take, babu shugabanci.

Taurarin Zamani: Lawan S. Tahir

Jarumin Kannywood, Lawan S. Tahir, ya ce kara zube masana’antar take, babu shugabanci.

S. Tahir, wanda ya ce daga gidan karuwai aka faro harkar Kannywood ya bayyana yadda aka kama wasu ’yan masana’antar da ke amfani da sunan manyan furodusohi wajen yin damfara da kuma lalata da ’yan mata.

A wannan bidiyon, jarumin ya bayyana wa shirin Taurarin Zamani yadda aka yi masa kan-ta-waye a farkon zuwansa masan’antar.

Ya kuma yi martani kan zargin ’yan Kannywood da lalata tarbiyya da jarumi Abdallah Amdaz ya yi a ofishin hukumar Hisbah, wanda ya haifar da ce-ce-ku-ce da rarrabuwar kai a masana’antar.

 

Sojoji sun kashe shahararren ɗan bindiga a Zamfara

Turmutsutsun abinci: Najeriya na fuskantar annobar yunwa – LP

An yanke wa direba hukuncin kisa kan kashe mutum 35 a China

Lalacewar jirgin ƙasa ya sa fasinjoji sun maƙale a Delta