Taurarin Zamani: Saratu Gidado (Daso)

Daso ta ce ba ta taba da-na-sanin shiga harkar fim ba.

Taurarin Zamani: Saratu Gidado (Daso)

Saratu Gidado wadda aka fi sani da ‘Daso’ ta ce ba tarbiyya jaruman Kannywood ke koyarwa ba, sana’a suke yi kamar yadda kowa yake tasa.

Daso ta ce idan aka ga lalatacce ko nagari a Kannywood, to daga gida ya samo asali.

Kazalika, ta ce ba ta jin dadin yadda masu kallon fim din Hausa ke aibata su saboda wani kuskure da suka yi.

NAHCON ta tsawaita wa’adin biyan kuɗin Hajjin bana

Jami’ar ABU da ke Zariya ta yi sabon shugaba

An soma rigimar haraji tsakanin China da Amurka

Dalilin da farashin citta ya yi tashin gwauron zabo