Taurarin Zamani: Kabiru Garba
Matashin dan kasuwar ya ce Shoshiyal Midiya ta koya masa darussa.
![Taurarin Zamani: Kabiru Garba Taurarin Zamani: Kabiru Garba](https://aminiya.ng/wp-content/uploads/2024/02/Screenshot_2024-02-07-19-59-57-580_com.miui_.videoplayer-edit.jpg)
Kabiru Garba matashi ne da ya yi suna a Soshiyal Midiya, ya ce kafar ta koya masa darussa masu tarin yawa kuma ta zama hanyar bunkasa kasuwancinsa.
Har wa yau, matsahin ya nanata cewar ba ya bukatar mukami a Gwamnatin Kwankwasiyya, ya fi son mayar da hankali a harkar kasuwancinsa.
Kalli hirar da ya yi da shirin Taurarin Zamani na Aminiya.