Thabo Mbeki ya karbi lambar yabo ta Gwarzon Afirka na kamfanin Daily Trust
Tshohon shugaban kasar Afirka ta kudu Thabo Mbeki ya karbi lambar yabo ta gwarzon Afirika ta shekarar 2012 da kamfanin buga jaridun Daily Trust yake bayarwa duk shekara.