Thierry Henry zai zama kocin Arsenal

Shahrarren tsohon dan kwallon kulob din Arsenal da ke Ingila Thierry Henry ya shirya tsaf don zama kocin kulob din a karshen kakar wasa ta bana.  Tsohon dan kwallon mai kimanin shekara 38 tuni ya kammala karatun zama koci inda ya samu lasisi daga Hukumar shirya kwallo ta Nahiyar Turai (UEFA).

Boko Haram sun ƙone makarantu a Borno

Har yanzu ’yan bindiga ba su saki matar Manjo Janar Rabe ba

An binne gawar Manjo Janar Rabe a Katsina

Wasu tsiraru ne ke rura matsalar tsaro a Najeriya — Christopher Musa