Tilas a yi zaben 2019 cikin lumana- Shugaba Buhari

Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya yi kira ga ‘yan siyasa da jam’iyyun siyasa das u yi kira ga magoya bayansu a kan muhimmancin gudanar da harkokin siyasa cikin lumana. Shugaban, Shugaban wanda ya samu wakilcin sakataren Gwamnatin Tarayya ya yi wanan kira ne a wajen taron Daily Trust Dialogue, wanda kamfanin Jaridar Daily Trust ta […]

Tilas a yi zaben 2019 cikin lumana- Shugaba Buhari

Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya yi kira ga ‘yan siyasa da jam’iyyun siyasa das u yi kira ga magoya bayansu a kan muhimmancin gudanar da harkokin siyasa cikin lumana.

Shugaban, Shugaban wanda ya samu wakilcin sakataren Gwamnatin Tarayya ya yi wanan kira ne a wajen taron Daily Trust Dialogue, wanda kamfanin Jaridar Daily Trust ta shirya mai take “Najeriya da Kalubalen da ke tattare da zaben 2019.