Tinubu zai tafi Birtaniya yin hutu

Mai magana da yawun Tinubu ne, ya bayyana hakan cikin wata sanarwa.

Tinubu zai tafi Birtaniya yin hutu

Shugaban Ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, zai tafi Birtaniya nan ba da jimawa ba don yin hutun ƙarshen shekara.

Mai magana da yawunsa, Bayo Onanuga ne, ya sanar da hakan cikin wata sanarwa a ranar Laraba.

Tinubu zai tafi Birtaniya bayan ziyarar aiki da ya kai ƙasar China a watan Satumba.

 

Cikakken bayani na tafe…

Saura ƙiris Bello Turji ya zo hannu – Ministan Tsaro

Sarkin Jiwa a Abuja ya yi rashin mahaifiya 

Tinubu ya ƙara kasafin kuɗin 2025 zuwa N54.2trn

Tinubu zai tafi Faransa daga nan ya zarce Habasha