Tirela ta murqushe xan shekara 11 a Kafanchan

A ranar Asabar da ta gabata ce wata tirela makare da siminti ta take wani yaro mai suna Mustafa Basiru dan shekara 11 a Layin Katsina da ke cikin garin Kafanchan, inda bayan garzayawa da shi asibiti ya ce ga garinku nan.