ABUBUWAN AL'AJABI

ABUBUWAN AL'AJABI

Al’adun kasar Sin sun yi tasiri a kan kanen Shugaba Obama

kanen Shugaba Barack Obama na Amurka, Mark Obama Ndesandjo ya saje da Sinawa, bayan da ya shafe shekara 14 a kasar Sin, har ya auri ’yar kasa. Wannan

An haifi dan tsako da kafa hudu a Zariya

A ranar Litinin din makon nan wata kaza ta kyankyashe dan tsako da kafa hudu a gidan sanyi da ke layin Mangorori Tudun Jukun Zariya, a Jihar Kaduna. M

Ana goge wa biri hakora don maganin ciwon dasashi

Biri dan shekara 19 dan asalin biran Jaba macakue, wanda aka yi lakabi da Angel Bullock, na samun kula da tsaftar hakora daga uwar dakinsa, Teresa Bul

A kowace sa’a ana sakin mata biyar a Saudiyya

Yawan sakin aure da ake fama da shi a kasar Saudiyya ya kai 127 a kowace rana, ko kuma biyar a kowace sa’a guda, kamar yadda alkaluman bincike suka ki

Mata sun fi maza albashi a kamfanonin Saudiyya masu zaman kansu

Albashin mata a kamfanoni masu zaman kan su a Saudiyya ya karu fiye da na maza,. Kamar yadda cibiyar nazarin hada-hadar kudi ta SAMA da ke Saudiyya ta