ABUBUWAN AL'AJABI

ABUBUWAN AL'AJABI

Bakwaini ya mutu bayan asibitoci 10 sun ki karbarsa

Asibitoci 10 suka ki karbar wani jariri bakwaini da aka haifa a kasar Indonesiyya, wanda ya rasu bayan ya yi fama da cutar sarkewar numfashi, saboda

’Yan sanda sun kai farmaki mahautar dawakai a Birtaniya

Hukumar ’yan sandan Birtaniya, tana bi wuraren sayar da abinci, musamman wadanda aka fi sani da Kebab da burgars, inda ta gano wadanda ke sarrafa nama

Matacce ya farfado daga kabari a kasar Yemen

Wani mutum da aka tabbatar da mutuwarsa ya farfado a kabari dab da za a zuba kasa a turbude shi a kasar Yemen, wannan ya faru ne a cikin wata gunduma

daruruwan gwagware za su yi taro a kasar Singafo

A kasar Singafo za a yi gagarumin taron gwagware, don shawo kan karuwar gwagwarci a kasar.

Edita zai yi shekara 10 a kurkuku bisa laifin aibata sarautar Thailand

Wani Editan mujalla a kasar Thailand zai kwashe shekara 10 a gidan kaso saboda  zagin iyalan sarki,