ABUBUWAN AL'AJABI

ABUBUWAN AL'AJABI

Yadda mutum-mutumi mai kwakwalwa ke girki da raba abinci

A kasar Sin an bude wata maciyar abinci, inda mutum-mutumin Robot ke  yin girki,  su kuma raba abinci ga masu saye.

Wasu matan Bosniya ya da kanwa sun hadu bayan rabuwarsu da shekara 72

Wasu ’yan uwan juna, mata ’yan asalin kasar Bosniya, wadanda suka rabu da juna shekaru 72 da suka gabata, sun sake haduwa a sanadiyyar Facebook, duk d

Makaranta mai dalibi daya

Hu Yang yaro ne dan shekara takwas, da ke karatu a wata makaranta a kasar Sin, inda shi daya kwal yake daukar darasi.

Kotu ta amince da sallamar matar da kyawunta ya sa aka kore ta daga aiki

Kotu ta yanke hukuncin korar wata Ba’Amurkiya, Melissa Nelson, da ke aiki a matsayin mataimakiyar likitan hakori James Knight, bayan ya bayyana cewa k

Ba-Indiye zai kafa jami’ar dariya

Gwanin dariya, Ba-Indiye Madan Kataria, wand ya shashara wajen tara dubban mutane su yi ta kyakyata dariya, don samun kyautatuwar lafiya, ya bayyana c