ABUBUWAN AL'AJABI

ABUBUWAN AL'AJABI

Masu barkwanci a rediyo sun yi sanadiyyar mutuwar mai Jinyar Gimbiya Kate

Masu shirin barkwanci a gidan rediyon 2DayFM da ke kasar Austiraliya, sun yi sanadiyyar mutuwar wata malamar asibitin  da Gimbiya Kate ke kwance,

Kafafen yada labaran Amurka na ta baza labarin daukar cikin Gimbiya Kate

Labarin  da ke bazuwa cewa Yarima Williams da Gimbiya Kate na sa ran ganin kwansu, ya jefa Amurkawa cikin zumudi,

Mafi talaucin Shugaban kasa ya sadaukar da albashinsa

An yi wa Shugaban kasar Yurugwai (Uruguay), Jose Mujica, lakabin shugaban kasa mafi talauci a fadin duniya.

Kwamandan sojojin Amurka a Afghanistan ya aike wa ’yar kwalisa da sakonnin soyayya shafuka dubu 30

Kwamandan sojojin Amurka a Afghanistan, wanda abokan aikinsa suka dauka tamkar sufi, saboda fuskantar aikinsa, da kwarewa wajen mu’amala da shugabanni

Mai sharar titi a Makkah ya zama attajiri dare daya

Wani mai aikin sharar titi a birnin Makkah ya zama hamshakin mai arziki a lokacin aikin hajjin bana, inda cikin kankanen lokaci dan uwansa da  ya tauy