ABUBUWAN AL'AJABI

ABUBUWAN AL'AJABI

Wata budurwa a Saudiyya ta yi yanka da fidar dabbar layya

Wata budurwa ’yar Saudiyya, ’yar shekara 21 ta yanka dabbar layya ta fede.

Firayiministan bietnam ya roki afuwa kan rusa tattalin arzikin kasarsa da ya yi

Firayiministan kasar bietnam ya roki afuwar al’ummar kasarsa kan yadda ya rusa tattalin arziki, ya kuma sha alwashin bullo da sababbin dabarun kawo sa

Yawan mahajjatan kasar Singafo da Saudiyya ta amince ta yi wa biza su 680 ne

Ministan Harkokin Musulmi na kasar Singafo, Yaacob Ibrahim, ya ce dole musulmin kasar su yi hakuri da yawan mahajjatan da aka kayyade musu, wadanda ak

Attajirin Hong Kong ya girgiza da sakonnin neman aure ’yarsa

Attajirin kasar Hong Kong, wanda ya yi alkawarin ladar Dala miliyan 65 ga duk wanda ya lallabi ‘yarsa, ya aureta ya rude saboda tsananin mamaki

Mai yin tuta ya samu kudi sanadiyyar tarzomar la’antar Amurka a Pakistan

Wani mai yin tuta a kasar Pakistan ya samu dimbin dukiya a sanadiyyar zanga-zangar adawa da fim din batanci ga Musulunci da a ka yi a Amurka, inda ya