ABUBUWAN AL'AJABI

ABUBUWAN AL'AJABI

Yahudawa da Musulmi sun yi zanga-zangar hadin gwiwa ta adawa da dokar hana kaciya

daruruwan Yahudawa da Musulmin Jamus sun yi zanga-zangar hadin gwiwa a birnin Berlin, inda suka bukaci a ba su “’yancin addininsu,” musamman suka buka

An kashe yarinya saboda ta aike da sakon cin mutunci a shafin facebook ga kawarta

Wata kotu a kasar Nezaland ta yanke wa wani yaro dan shekara 15 daurin shekara saboda kisan gillar da ya yi wa wata yarinya ’yar shekara 15, sannan ya

Japan ta kera babur mai amfani da tururin kashin dabbobi

Kamfanin Toto na kasar Japan da ya shahara da kera kayan ba-haya, ya kera babur da ke shan tururin iskar gas din kashin dabbobi, kuma ya shafe kilomit

Wani mutum ya shafe shekara 20 yana wasan buya da jami’an tsaro

Wani mutumin singafo, mai sunan Ong Seng Chuen dan shekara 48, wanda ya hada kai da wani suka yi kashe mai sayar da gahawa(mai shayin kofi), a wani ha

An datse wa kare kafafun gaba yana tafiya da kafa biyu

An datse kafafuwan wani kare, bayan da ya fado daga saman bene mai hawa uku,