ABUBUWAN AL'AJABI

ABUBUWAN AL'AJABI

Matan Sin na kwanciya a falalen dutsen don maganin cututtuka

Kafar sadarwa ta Hket.com ta ruwaito labarin yadda mata a yankin shaandi na kasar Sin ke kwanciya a falalen dutse don maganin cututttuka. Gungun matan

Cikin shekara takwas ma’aurata sun ceci rayuwar tsuntsaye 200 a kasar Sin

A Lardin Sichuan da ke Kudu maso Yamacin kasar Sin, wadansu matasan ma’aurata sun ceci rayuwar tsuntsaye 200 da da suka ji rauni tun daga shekarar 200

Ana amfani da agwagi a kasar Sin wajen noman shinkafa

Manoman shinkafa a kasar Sin sun fito da tsarin amfani da agwagwa a kauyen Zhuangding da ke garin Taiping da ke karkashin birnin Mishan a Arewa maso g

Mutane na sallah sahu guda da maguna a Turkiyya

Mutane na sallah sahu guda da maguna a masllacin birnin Istambul da ke kasar  Turkiyya, inda Limamin masallacin Aziz Mahmud Hudayi, Imam Musdafa

’Ya’ya za su iya amfani da sunan mahaifiya a takardun hukuma a Indiya

’Ya’ya za su iya amfani da sunan mahaifiyarsu a takardun hukuma, kuma mata na da zabin amfani da sunan mahaifin su ko na mijin su,’ kamar yadda dokar