ABUBUWAN AL'AJABI

ABUBUWAN AL'AJABI

Bapalasdine ya kera samfurin Marsandi kirar 1927

Wani Bapalasdine, mai gyaran mota a zirin Gaza, mai suna Munir Shindi, ya ga wata mota kirar Marsandi ta shekarar 1927, mai kofa, al’amarin da ya ja h

dan shekara 82 ya yi shekara 47 yana yin jarabawa bai ci ba

Shib Charan wani Ba’indiye dan shekarara 82 da ke Rajastan, ya shafe shekara 47 yana yin jarabawar sakandare, inda a kowace shekara yake kara faduwa.

Kamfanin mai yana bayar da lita 2 kyauta ga wanda ya karanta Alkur’ani a Indonesiya

Wani kamfani fetur da iskar gas na kasar Indonesiya ya yi alkawarin bayar da litar mai biyu ga duk wanda ya karanta sura guda daga Alkur’ani.Kusan duk

An qara binne ta bayan shekara 145 da mutuwa

An kara binne gawar wata yarinya bayan shekara 145 da binneta a wani gida da ke birnin San Francisco na Jihar Canifornia.

Biri ya jawo daukewar wutar lantarki a Kenya

An samu daukewar wutar lantarki a wasu sassan kasar Kenya ranar Talata bayan wani biri ya kashe wani babban injin tiransifoman wutar lantarkin da ke w