ABUBUWAN AL'AJABI

ABUBUWAN AL'AJABI

’Yan takara 3 sun tsaya zave da suna daya a Romaniya

Masu jefa kuri’a a garin Draguseni na kasar Romaniya sun tsinci kansu cikin tsaka mai wuya ranar Lahadi, inda ’yan takara uku da suka tsaya takarar ne

Dan China ya makale a cikin injin wanki

An ceto wani dan China da yake zaune a lardin Fujian da ke kasar, wanda kansa ya makale a cikin injin wanki yayin da yake kokarin gyarawa bayan da ya

An gina layin-dogo na karkashin kasa mafi tsawo a duniya

A shekaranjiya Laraba ne aka yi bikin bude wani layin-dogon karkashin kasa mafi tsawo a duniya a kasar Switzerland, bayan an shafe shekara 18 da fara

Za a ba sojan da ya daina shan taba kyautar kudi a Koriya

Ministan Tsaron kasar Koriya ta Kudu ya kaddamar da wani shiri wanda aka yi tanadin ladan kudi ga duk sojan kasar da ya daina shan taba sigari.Kamar y

Karancin albashi ya sa malamin makaranta zama ‘dan daba’

Ana zargin wani malamin makaranta a kasar Kambodiya da kafa wata kungiyar ’yan daba masu dauke da makamai saboda kankantar albashinsa, kamar yadda kaf