ABUBUWAN AL'AJABI

ABUBUWAN AL'AJABI

Za a kashe miliyoyin Dala domin yaki da veraye a New Zealand

Kasar New Zealand ta kaddamar da wani shiri don ganin bayan beraye kimanin dubu 200 a wasu tsibirai da ke kasar.

An sallami minista don ya sha barasa a Tanzaniya

Shugabann kasar Tanzaniya ya sallami Ministan Harkokin Cikin Gidan kasar Charles Kitwanga saboda ya bayyana a gaban majalisar dokokin kasar cikin maye

Ango ya saki amaryarsa sa’o’i kalilan bayan shafa fatiha

Wani ango a kasar Saudiyya ya saki amaryarsa sa’o’i kadan bayan an daura musu aure saboda yadda take yawan amfani da wayar salularta, kamar yadda jari

Yadda Baturen Scotland ya Musuluntar da kansa

Wani matashi dan asalin kasar Scotland, wanda ya ce bai taba haduwa da wani Musulmi ba a tsawon rayuwarsa, gabanin ya karbi addinin Musulunci kwanakin

Budurwar Robot za ta shiga manyan jami’o’in Sin a badi

Budurwar Robot za ta shiga dayaga daga cikin manyan jami’o’in kasar Sin a shekarar 2017, wannan kuwa ya auku ne saboda Mutum-mutumin budurwar Robot di