Balarabiya ta gaji Naira biliyan uku da miliyan 350 bayan mutuwar mijinta wata guda da aurensu
Wata bakuwar Balarabiya da ta auri dan Saudiyya ta gaji Riyal miliyan 67, wato daidai da Naira biliyan uku da miliyan 350 bayan wata guda da ras
ABUBUWAN AL'AJABI
Wata bakuwar Balarabiya da ta auri dan Saudiyya ta gaji Riyal miliyan 67, wato daidai da Naira biliyan uku da miliyan 350 bayan wata guda da ras
Wani kafintaa birnin Shaandi da ke kasar Sin ya gina wa dansa gida mai hawa biyu na katako, a matsayin kyautarsa ta aure. Ya yi wannan ginin ne shi ka
Wani uba ya bukaci sadakin dabino da kofin shayin gahawa daga duk mai son auren daya daga cikin ’ya’yansa shida, a masarautar Al Ain ta Hadaddiyar Dau
Wani direban tasi da ke birnin Rasht a kasar Iran ya zuba dimbin littattafai a motarsa don jan ra’ayin fasinjoji ga harkar karatu, inda kafafen yada l
A karon farko masalalci mai shekara dubu da ke Thazhathangady a garin Kottayam a yankin Kerala ta kasar Indiya ya bude kofarsa ga mata Musulmi.A