ABUBUWAN AL'AJABI

ABUBUWAN AL'AJABI

Za a bayar da izinin yin rukiyya a asibitocin Saudiyya

Ma’aikatar lafiya ta Saudiyya za ta bai wa masu Rukiya lasisi warkar da marasa lafiya a asibitin masu tabin kwakwalwa, kamar yadda sabuwar dokar ta ta

An kama mabaracin da ke samun Naira miliyan 10 da dubu 800 a wata a Dubai

Hukumar kula da birnin Dubai ta kama mabaracin da ke samun Dirhami dubu 270 a kowane wata, a cewar Faisal al Badawi, Shugaban sashen kula da kasuwanin

An haife ni babu mahaifa da farji – Joanna

Wata matashiya ’yar kasar Girka Joanna Giannouli, ’yar shekara 27 ta koka da cutar da ke damunta, wadda a Likitanci ake kira da “Rokitansky syndrome,”

An lullube ginin makaranta da korayen tsirrai a kasar Sin

An lullube ginin makaranta da korayen tsirrai a kasar Sin, inda aka kawata ginin da itatuwa da ganyayyakin masu yado nau’ukan bi-danga na Boston Iby,

An kama attajirai masu fama da cutar son sata a Sharjah

Hamshaqan attajirai da suka shahara a birnin Sharjah  na fuskantar tuhumar sata a gaban hukuma, bayan da aka kama mafi yawan su suna satar kaya a