ABUBUWAN AL'AJABI

ABUBUWAN AL'AJABI

Asibitin intanet ke duba lafiyar mutanen Sin

Asibitin da likitoci ke ganawa da marasa lafiya ta shafukan intanet na habaka a kasar Sin, inda rayuwar mutanen kasar ta inganta a fannin kula da lafi

Maguna sun fi mutane yawa a tsibirin Aoshima da ke Japan

Maguna sun fi mutane yawa a tsibirin Aoshima da ke Japan. Fiye da maguna 100 ne ke zaune a tsibirin tare da tsofaffi 16, wadanda ke kula da maguna, su

Tsoho a Sin ya ki yin aure don kula da marayu

Tun a shekarar 1954, a kasar Sin Peng Yunsong ya fara rainon maraya an shekara takwas, mai suna Yan Jingcheng; kuma tsawon shekara 15 sai Peng ya auki

Masana kimiyya sun samar da lantarki daga fitsari

Masana kimiyya sun samar da dabarar sarrafa kananan kwayoyin halitta don samar da makamashin wutar lantarki daga fitsari. Wannan sabuwar fasahar kimiy

Maciji mafi girma a duniya

An gano macijin da ya fi kowane girma a duniya, a surkukin dajin da ya hade kasashen brazil da Kolombiya da wasu sassan Kudancin Amurka, d aake yi wa