ABUBUWAN AL'AJABI

ABUBUWAN AL'AJABI

Nishadantarwa ta sa Bapalasdinuwa zama wadda ta fi iya koyarwa a duniya

Hanan Al Hroub ce malama mafi nagartar koyarwa a duniya, wadda dabarun koyarwarta suka nuna tana gwama nishadi da karantarwa, don haka aka zabeta 

Uwa ta dasa itatuwa miliyan biyu don cika wasiyyar danta

Wata tsohuwa ’yar shekara 67 da ta fito daga Shangai ta yi dashen itatuwa miliyan biyu a hamadar da ke Arewa maso Yammacin kasar Sin a tsakiyar Mongol

Mutumin Denmark ya kera wa tsuntsaye shekar zamani a birane

Thomas Dambo, wani gwanin zayyana, ya shafe shekara bakwai yana kera wa tsuntsaye wasu kananan gidaje ko “shekar zamani da ya kan sagale a bishiyoyin

Asibiti na neman gudunmuwar kashi a kasar Sin

Wani asibitin yara da ke birn in Shangai na kasr Sin ya bayar da sanarwar neman gudunmuwar kashin mutane. Wannan sanarwa dai an baza ta ne a shafukan

An yi jarabawar shiga sojan Indiya da dan kamfai

Babbar Kotun Patna ta bukaci ma’aikatar tsaro ta kasar Indiya ta bayyana mata dalilin sayan daruruwan matasa suka tube daga su sai dan kamfai don rubu