ABUBUWAN AL'AJABI

ABUBUWAN AL'AJABI

Ma’aurata sun yi keken karnuka a kasar Sin

Tsofaffin ma’aurata da ke zaune a birnin Yiwu da ke gabashin kasar Sin, sun yi yawo a titunan birnin kan keken karnuka da suka kera da kan su. An tari

Za a ci tarar dirhami 500 kan shan karan taba a Hadaddiyar Daular Larabawa

Baya ga barazanar cutar da lafiya da taba ke yi wa masu zukarta, Gwamnatin Hadaddiyar Daular Larabawa na shirin tura jami’an leken asiri, don gano mas

… A Faransa ana neman izinin shan taba a makarantu

Saboda dokar tabaci da Faransa ta kakaba a birnin Paris cikin Nuwamnbar bara, bayan an kai mata harin ta’addanci, malaman makaranta na ganin idan aka

An kashe jarumi da takobi wajen gwajin fim

Wani jarumin fim a kasar Japan ya hadu da ajalinsa, inda aka soke shi da takobi wajen gwajin wasan fim a daukin daukar fina-finai da ke birnin Tokyo,

Za a nada ministan sanya farin ciki a Hadaddiyar Daular Larabawa

A nan gaba kasar Hadaddiyar Daular Larabawa za ta nada ministan cusa wa ’yan kasa farin ciki,  cewar Firayiministan kasar.Firayiministan Hadaddiy