ABUBUWAN AL'AJABI

ABUBUWAN AL'AJABI

Yadda wanda ake zargi da fyade ya yi mutuwar fuju’a

Wani tsohon Kwamishinan Yada Labarai da ke fuskantar shari’a kan aikata fyade ya yanke jiki ya fadi matacce. Mutumin wanda tsohon mai taimaka wa

Wani mutum ya yi wa agolarsa fyade

Ya shaida wa ‘yan sanda da suka cafke shi cewa ya lalata karamar yarinyar.

Kotu ta yi wa mai fyade daurin rai-da-rai

Kota ta yanke wa mutum da ya yi wa ’yar shekara biyu fyade daurin rai-da-rai.

Yadda ruwa ya ci ‘yan sanda a kokarinsu na kama ‘yan wiwi

‘Yan sandan sun makale a cikin tabo, sai da aka kawo buldoza kafin a iya ciro gawarwakinsu.

Matar aure ta watsa wa mijinta tafasashshen ruwa

Wata matar aure ta zuba wa mijinta tafasashshen ruwa biyo bayan wata sa-in-sa da ta barke tsakaninsu. Maureen Miebode ta antaya wa mijin nata mai suna