ABUBUWAN AL'AJABI

ABUBUWAN AL'AJABI

Jaririn da aka ce ya mutu ya farfado bayan sa’a 15 a Sin

Wani jariri a kasar Sin da likitoci suka tabbatar da mutuwarsa, bayan an kai shi wuribn adana gawa, ana shirin kone shi, sai kawai ya farfado, kamar y

Sinawa sun dauki hoto da jaririn biri don neman sa’ar sabuwar shekara

Wani kyakkyawan jinijirin biri ya dauki hankalin mutanen Sin, inda suka rika daukar hoto tare da shi, don neman sa’ar sabuwar shekarar “biri,” da suka

Gurgu ya mike a ranar daura aurensa

Wani sabon ango mai suna Kebin Taylor a kasar Amurka, wanda ya samu karaya tsawon shekara 13, ya mike a ranar daurin auren sa, inda amarya ta yi kukan

Kare Rocko dan shekara 2 ya zama dogon karnukan duniya

Kare Rocko gaggausa ne kakkarfa, kuma yana da tsawon kafa bakwai (7ft), inda a halin yanzu ake sa ran kundin nazarin shahararrun al’marun duniya na Gu

Gurguwar Likita ta shekara 15 tana kula da marasa lafiya

Wata mata mai gundulmin kafa da aka datse mata a sanadiyyar hadarin mota, ta zama likitiyar da ke kula da mazaunan karkara mutum dubu. A yankunan tsau